Makon Farko Fim din LAMBA ya hada Kudi Naira Milyan Biyu Da Dubu Dari Biyar Da Hamsim Da Tara (₦2,559,000).
(1st weekend collections) .
Lamba ya kasance fim na biyu a finafinan da suka fi hada kudi a kwana ukun su na farko, ya biyo bayan MATI A ZAZZAU. Sai dai akwai finafinan da suke da weekend din kwana hudu ko biyar. Ga List Din Finafinai Biyar Da Sukafi Kawo Kudi A 1st Weekend.
𝗞𝗔𝗡𝗡𝗬𝗪𝗢𝗢𝗗 𝗧𝗢𝗣 𝟱 𝟭𝘀𝘁 𝗪𝗘𝗘𝗞𝗘𝗡𝗗 𝗖𝗢𝗟𝗟𝗘𝗖𝗧𝗜𝗢𝗡𝗦
1. 🅺🅰🆈🅸 🅽🅰🆈🅸 – ₦2,862,000 (4 Days)
2. 🅼🅰🆃🅸 🅰 🆉🅰🆉🆉🅰🆄 – ₦2,724,000
3. 🆉🅰🅸🅽🅰🅱🆄 🅰🅱🆄 – ₦2,652,500 (5 Days)
4. 🅻🅰🅼🅱🅰 – ₦2,559,000
5. 🅱🅰🅽🅰 🅱🅰🅺🆆🅰🅸 – ₦2,042,000
— Labaran Kannywood (@Hausafilmsnews) January 31, 2022
Via. Labaran Kannywood On Twitter