AUDIO + LYRICS: YNS – Ameen Feat. Dj AB, Jigsaw, Zayn Africa, Feezy, Lil Prince, Marshall, Geeboy, Bestkiddo Download YNS cypher Ameen 2020 Mp3 + Lyrics Featuring Dj AB, Jigsaw, Zayn Africa, Feezy, Lil Prince, Marshall, Geeboy & Bestkiddoh The Most Anticipated Cypher by YNS and The video is coming tonight download and read the lyrics below.
http://www.360hausa.com.ng/wp-content/uploads/2020/12/YNS_-Ameen_360Hausa_Com_NG.mp3
READ FULL LYRICS BELOW
LYRICS whoa.. Allah min kan in ankare (ameen) Matsaloli su war-ware (ameen) Zunuban mu a kan-kare (ameen) Kada account ya san-kare (ameen) Fan base zai kara size (ameen) Cele har a paradise (ameen) Ya Allah kasa in na je shopping Kada a gan ni a kara price (ameen) Allah buda muma mu huta (ameen) Ameen summa-summa (ameen) Wurudi nayi kan dadduma, (ameen) Na dan yo sipping ruwa a buta (ameen) Okay, bari in muku sidda-sidda (ameen) Kullu yaumin miyetti Allah (ameen) Li’ilafi quraysh (ameen) Aniyar kowa ta bishi, jay (ameen) Work work work work work work work (Ku tashi) Work work work work work work work (Ku tashi) ayy (ai- ai mungode) eh eh eh eh-ehhh eh eh eh eh ehhh Allah raba mu da talauci (ameen) Allah kara mana jin dadin (ameen) Ya kara bude hanyan kudadan (ameen) Mu cigaba da gina gidajen (ameen) Allah sa in zama president (ameen) Villa ya zama resident (ameen) Corruption babu (ameen) Wutan mu a bamu (ameen) I go hamma today-today (ameen) Nayi kudi na shallake (ameen) Babes su bini kaman kare (ameen) Duk makinyan mu su haukace (ameen) Wani baya so ya ce (ameen) Dan san sai GLK (ameen) To Allah sa kar ya fito Kafan golf dinshi ta wargaje (ameen) Work work work work work work work (Ku tashi) Work work work work work work work (Ku tashi) ayy (ai- ai mungode) eh eh eh eh-ehhh eh eh eh eh ehhh Allah sa in zama alhaji (ameen) Every year na pasa hajji (ameen) Na dinga ja ma babes aji (ameen) In zama guru cikin aji (ameen) Mama ta sa min albarka (ameen) Cikin haters in barka (ameen) Engine marsandi ya koka (ameen) Kampani dan gote kudi in narka (ameen) Allah bamu mu gwan-gwaje (ameen) Mu kashe kudi mu barar-raje (ameen) Mu ci mu koshi mu babbaje (ameen) Duk sati kasan waje (ameen) Arewa tamu ce (ameen) Ya Allah ka ban mace (ameen) Siririya fara yar boko (ameen) Koda yar kasu ce (ameen) Work work work work work work work (Ku tashi) Work work work work work work work (Ku tashi) ayy (ai- ai mungode) eh eh eh eh-ehhh eh eh eh eh ehhh Allah ban billion uku (ameen) Duk in bi in raba muku (ameen) In aure mata uku (ameen) Makiyanmu a kurkuku (ameen) Show zai rikirkice (ameen) Makiyan mu su birkice (ameen) Su taka throttle din mota Su sha ko birki ce (ameen) Allah ka bani arziki (ameen) Nayi kudi na ja jiki (ameen) Motoci na dari (ameen) Inyi aure mu sha biki (ameen) Allah zai karemu (ameen) Corona zai kyale mu (ameen) Allah sa kar su sa mu musu Campaign su ci su share mu (ameen)
Copy URL URL Copied