New Song 2022 By Hamisu Breaker Ft. Ado Gwanja X Dan Musa & Others – Magajin Baba Ganduje (Gawuna) Mp3 Download. Wannan itace gamayyar mawakan Kannywood wadanda suke tare da Abdul amart mai kwashe wanda suke tallata Gawuna da Garo a matsayin yan takarar jihar kano. Wannan hadakamar mawa ce da sunka hada jaruman kannywood da yawansu irin su Ado Gwanja,Ali Nuhu, hamisu Breaker Dan Musa Gombe, SadiQ sani SadiQ da kawu dan sarki da dai sauransu.