Ta yaya zaka sai form Miliyan Dari (100m) ace ba zakayi sata ba jama’a ? – In Sarkin Waka
Jam’iyyar APC Mai Mulki a KASAR NIGERIA Ta Bayyana Zata Saida Form Din Takarar Shugaban Kasa a Kan Naira Miliyan Dari (100Million), Hakan Ya Kasance Kudi Masu Dinbin Yawa Wanda Talaka Bazai Iya Siya Ba Sai ISU Isu.
Akan Haka Ne Naziru Sarkin Waka Yake Jan Hankalin Talakawan Nigeria Da Suyi Tunani.
Ta yaya zaka sai form 100m ace ba zakayi sataba jama’a ?? 😊Musha ruwa lpy da
— Sarkinwaka (@real_sarkinwaka) April 20, 2022
Da Talaka Zai Gane Da An Dena Zaben Jam’iyyah, a KOma Zaben CanCanta. Tareda Addu’ah.