HAUSA NEWS

KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda

KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda

Lallai KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda.

Mun Sami Rade-Radin Cewa a Wannan Juma’ar Me Zuwa, Aisha Aliyu Tsamiya Babbar Jaruma a A Kannywood Zatai Aure. Kuma ana Kyautata Zaton Ba Kowa Bane Angon, Balle Sanannen Mai Tsara Fina Finai Wato “Abubakar Bashir Mai Shadda”.

MU Sami Wannan Labari Me Daga Babban Shafin Labarai Na Kannywood, Wanda Ke Manhajar Twitter.

Inda Suka Wallafa Cewa:

KANNYWOOD ZA’A SHA BIKI?

Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma’ar nan mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata amarce… Kuma angon nata babban mutum ne.

Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a watan Maris mai kamawa.

Allah ya tabbatar da alheri

Menene Ra’ayinku Akan Wannan Labarin Na Bikin Aisha Aliyu Tsamiya ?

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button