HAUSA NEWS

Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din “NADEEYA” Ya Hada (Bidiyo)

Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din "NADEEYA" Ya Hada (Bidiyo)

Abun A Yaba, Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din “NADEEYA” Ya Hada, Don a Tallafawa Mabukata.

Lallai Rahama Sadau Ta Ciri Tuta, Domin Tsayin Daka Da Take Wajen Taimako Da Tallafawa Al’Umma.

A Yau 360Hausa Ta Sami Cikakken Labarin Cewa Jarumar Ta Kannywood, Tayi Wannan Abun a Yaba Da Son Barka.

Inda Labaran Kannywood A Twitter Suka Bayyana Cewa :

A tattaunawar da akeyi yanzu kai tsaye da Jaruma @Rahma_sadau a @LibertyTVNews ta sanar da cewar ta sadaukar da duk cinikin da film din #NadeeyaTheMovie yayi ga gidauniyar ta tallafawa marasa karfi @RayOfHopeN.

Wannan mahimmin abu ne da ya cancanci jinjina.

Rahama Sadau Jarumar Kannywood

Ali Nuhu, Umar M Shareef

Manyan Jaruman Kannywood Sun Halacci Haska Film Din, Kuma Lallai Film Din Ya Cancanci Hakan.

Shin Mene Ra’ayinku a Akan Wannan Bajinta Ta Rahama Sadau ?

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button