Asalin Shekarun Jarumai Mata Na Kannywood 2022

Asalin Shekarun Jarumai Mata Na Kannywood 2022

Wannan Shine Jerin Asalin Shekarun Jarumai Mata Na Kannywood 2022.

A Yau Mun Binciko Muku Shekarun Matan Kannywood, Kamar Yadda Mukayi Bincike Mai Zurfi, Wasu Munyi Hira Dasu Yayin Da Wasu Kuwa Muka Shiga Shafukansu Mukayi Bincike Kai Tsaye, Wasu Lokutan Ana Iya Samun Rudani Har A Kasa Tantancewa, To Wannan Sakamako Shine Zai Raba Gardama.

Wasu Na Tambayar SHEKARUN UMMI RAHAB, SHEKARUN MARYAM YAHAYA, SHEKARUN MARYAM BOOTH, SHEKARUN HADIZA GABON Da Sauransu. To Ga Gaskiyar SHekarun Haihuwar.

Ga Jerin Shekarun Matan Kannywood Guda 25:

1. Rahama Sadau
Jaruma, Kuma Sarauniyar Kannywood, Tana Da Shekaru 27 An Haifeta A Shekarar (1994).
2. Nafisat Abdullahi
Jaruma Nafisat Abdullahi Tana Da Shekaru 29 An Haifeta A Shekarar (1993).
3. Hafsat Idris
Jaruma Hafsat I dris, Wanda Akafi Sani Da Barauniya Tana Da Shekaru 37, An Haifeta A
Shekarar (1984).
5. Momee Gombe
Jaruma Momme Gombe Tana Da Shekara 24, An Haifeta A Shekarar (1997).
6. Halima Atete
Jaruma Halima Atete Tana Da Shekaru 32, An Haifeta A Shekarar (1989).
7. Maryam Booth
Jaruma Maryam Booth Tana Da Shekaru 27, An Haifeta A Shekarar (1994).
8. Fati Washa
Jaruma Fati Washa Tana Da Shekaru 28, An Haifeta A Shekarar (1993).
9. Maryam Yahaya
Jaruma Maryam Yahaya Tana Da Shekaru 24, An Haifeta A Shekarar (1997).
10. Aisha Aliyu Tsamiya
Jaruma Aisha Aliyu Tana Da Shekaru 29, An Haifeta A Shekarar (1992).
11. Safarau Kwana Casain
Jaruma Safara’u Tana Da Shekaru 21, An Haifeta A Shekarar (2000).
12. Maryam Ab Yola
Jaruma Maryam AB Yola (Tsohuwar Matar Adam A. Zango) Tana Da Shekaru 24, An Haifeta A
Shekarar (1997).
13. Aisha Najamu Izzar So
Jaruma Aisha Najamu I zzar So Tana Da Shekaru 26, An Haifeta A Shekarar (1995).
14. Maryuda Yusuf
Jaruma Maryuda Ta Cikin Shirin Kwana Casa’in (Safara’u) Tana Da Shekara 24, An Haifeta A
Shekarar (1997).
15. Hadiza Gabon
Jaruma Hadiza Gabon Tana Da Shekaru 32, An Haifeta A Shekarar (1989).
16. Jamila Nagudu
Jaruma Jamila Nagudu, Toshuwar Jarumace A Kannywood Tana Da Shekaru 36, An Haifeta A
Shekarar (1985).
17. Maryam Waziri
Jaruma Maryam Waziri Wanda Akafi Saninta Da Lailan A Cikin Shirin Labarina, Tana Da
Shekaru 28, An Haifeta A Shekarar (1993).
18. Teema Yola
Jaruma Teema Tola Ta Cikin Shirin Labarina (Kawar Sumayya) Tana Da Shekaru 27, An Haifeta
A Shekarar (1994).
19. Teema Makamashi
Jaruma Fatima Makamashi Tana Da Shekaru 33, An Haifeta A Shekarar (1988).
20. ZeePreety (Zulaihat Ibrahim)
Jaruma Zulaihat, Wanda Akafi Sani Da Zeepreety Tana Da Shekaru 24, An Haifeta A Shekarar
(1997).
21. Ummi Rahab
Jaruma Ummi Rahab, Itace Jaruma Mafi Kankanta Tana Da Shekaru 17, An Haifeta A
Shekarar (2004).
22. Fati Shu’uma
Jaruma Fati Shu’uma Tana Da Shekaru 27, An Haifeta A Shekarar (1994).
23. Bilkisu Shema
Jaruma Bilkisu Shema Tana Da Shekaru 27, An Haifeta A Shekarar (1994).
24. Khadija Yobe
Jaruma Khadija Yobe, Karima A Cikin Shirin I zzar So Tana Da Shekaru 26, An Haifeta A
Shekarar (1995).
25. Amal Umar Beauty
Jaruma Amal Umar Beauty Tana Da Shekara 23, An Haifeta A Shekarar (1998).
Wadannan Sune Shekarun Jarumai Mata Da Muka Binciko Muku A Yau, Ta Wannan Shafin.

Domin Shawara Ko Fadin Ra’ayi, Kayi Koment A Kasa Wajen Comment.

Zaku So Ku Karanta: 

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Ad Blocker Detected

Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Refresh