HAUSA NEWS
Allah Ya Isa Ban Yafe Wa ACCESS BANK Ba – Inji Jaruma Rahama Sadau


Babbar Jaruma Kannywood Rahama Sadau Tayiwa Access Bank Allah Ya Isa.
Babbar Jarumar Ta Wallafa a Shafinta Na Manhajar Twitter, Inda Ta Bayyana Bakin Cikin Abinda Sukai Mata.
Inda Ta Rubuta:
What Access bank did to me ba, tsakanina dasu sai dai Allah ya isa ban yafe ba, duniya da Lahira…😤😢🥺😭😠
— Rahama Sadau ✨ (@Rahma_sadau) March 28, 2022
Jarumar Ta Bayyana Abunda Sukai Mata, Ta Barsu Da Allah. Wanda Shi Kadaine Zai Iya Kwatar Mata Hakkinta a Ranar Lahira.
Max Gabari Yayi Amfani Da Muryarsa Me Daraja Wajen Jawo Hankalin Access Bank Din, Inda SU Kuma Basuyi Kasa A Guiwa Ba Suka Maida Martani.
Sai Dai Ita RAHAMA Din Tace Kawai Ta Barsu Da Allah, Inda Take Mayarwa Da Max Gabari..
Shin Wannan Bank Din Na Access Kuma Suna Ci Muku Tuwo a Kwarya ?
HAUSA NEWS
Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO – Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO


Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO – Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO.
Duk Da Ya Kasance Me Wasan Barkwanci (Comedian), Da Alamu Wannan Maganar Iya Gaskiyarsa Yake.
Kwanakin Baya Ne Dai Mawakiyar Hausa, Kuma Sananniyar Mai Fassarar Hausa India a ALGAITA DUB STUDIO, Ta Bayyana Burinta Na Auren KWANKWASO. Inda Take So Ta Zama First Lady Ta Nigeria a 2023.
Shi Kuma A Khadoo Ya Tsunduma Cikin Tsananin Kaunarta, Inda Ya Bayya Cewa Sonta Baya Barinsa Yin Bacci.
Kullum Cikin Yabonta Yake.
Wannan Matashin Comedian Yayi Posting Ne A Shafinsa Na Facebook. Inda Ya Bayyana Kudirin SA.
Yau Kuma Ya Sake Sabon Post, Inda Ya Bayyana Son MOOFY Na DaB Da Hallakashi.
Shin Mene Ra’ayinku Akan Wannan Sha’ani Na Son Maso Wani ?
-
Hausa Song3 months ago
MUSIC: Hamisu Breaker – SO (Love) 2022 Mp3 Download
-
DJ MIXTAPE3 months ago
DJ MIX: DJ Baddo – AfroHit Mixtape ( Latest Dj Mix 2022 Mp3 Download )
-
Albums/EP3 months ago
ALBUM: Auta MG Boy – Garin So ( Best Hausa Album 2022 )
-
Instrumentals2 months ago
FREEBEAT: South African Amapiano Instrumental Beat 2022 Download
-
Instrumentals3 months ago
FREEBEAT: DJ Slimfit – Leg Work Beat 2022 Mp3
-
Hausa Song3 months ago
MUSIC: Auta MG Boy – Garin So Mp3 Download
-
Hausa Song2 months ago
MUSIC: Umar M Shareef – Rike Alkawari Mp3 + Lyrics
-
Hausa Song3 months ago
MUSIC: Adam A Zango – Diana Mp3 Download
-
Instrumentals3 months ago
FREEBEAT: Love Lawyer ( T.I Blaze type beat ) – Instrumentals 2022
-
MUSIC2 months ago
MUSIC: A1 x J1 Feat. Tion Wayne – Night Away (Dance)