Manyan Matan Kannywood 10 Masu Kudi

Manyan Matan Kannywood 10 Masu Kudi

Wannan Shine Jerin Manyan Matan Kannywood 10 Masu Kudi, Wanda Ba Lallai Kasan Suna Cikin Masu Kudi Ba, Duk Da Yawan Cinsu Sanannu Ne, Masu Kyau, Zafafa.

Sabanin Yawancin Abunda Wasu Suke Zargi, Babu Wata Kwakkwarar Hujja Wadda Take Bayyana Matan Kannywood Suna Samun Kudi Ne Daga Iskanci, Wanda Wasu Azzalumai Suke Jingina Musu Zina, Madigo Ko Kawalanci.

Gaskiya Wadda Take a Zahiri Shine, Mafiya Yawan Wannan Mata Suna Da Sana’o’i Da Kuwa Kasuwanci Wanda Sukeyi, Yadda Takai Wasu Har Sunkai Ga Samun Damar Kafa Karamin Kamfani ( Misali. Nafisat Abdullahi & Rahama Sadau – Sunada Kamfanin Kayan Kwalliya), Sannan Sunfi mazan kannywood Samun Talluka Da Hadin guiwa Daga Kamfanunuwa Na Duniya.

360Hausa Tayi Kokari Wajen Bincike Na Gano, Matan Kannywood Masu Kudi Na Gaskiya. Tabbas Mata Nada Daraja, Kuma Sunada Damar Neman Kudi Don Tsira Da Mutuncinsu, Amma Duk Da Haka Wajibi Ne Su Tsare Mutuncinsu Kamar Yadda Duk Wani Addini Da Al’ada Ta Tanadar.

MANYAN MATA MASU KUDIN KANNYWOOD

10. Fati Washa

Fati Washa Tana Daga Cikin Manyan Matan Kannyood Wadda Take Cikin Lissafin Mata Masu
Kudin Kannywood, Bayan Wannan Fati Washa Tana Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood
Wadda Suke Tashe.
Adadin Kudinta: Fati Washa Tana Da Kimanin Dalla Dubun Hamsin Wato Naira Miliyan 25!

9. Momee Gombe

Momme Gombe
Maimuna Abubakar, Wadda Akafi Sani Da Momee Gombe, Jarumace I tama A Masana’antar
Shirya Finafinan Kannywood Wadda Tayi Fice Wajen Hawa Bidiyon Wakoki, Jaruma Momme
Gombe Tana Daga Cikin Manya-Manyan Jaruman Kannywood Dake Tashe A Yanzu.
Adadin Kudinta: Momme Gombe Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Da Hamsin, Wato Naira
Miliyan Bakwai.

8. Aisha Aliyu Tsamiya

Tsohuwar Jarumar Kannywood, Ta Shiga Harkar Film Tun Tana Da Shekaru 25 A Duniya,
Jarumar Tayi Fice Wajen Shirya Fina-Finan Hausa Bangaren Fadakarwa,
Adadin Kudinta: Aisha Aliyu Tsamiya Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Biyu Wato Naira Miliyan
10.

7. Halima Atete

Jaruma Halima Atete – Wikipedia I tace Lamba Ta Bakwai A Cikin Mata Masu Kudin Kannywood, Bayan
Shafe Shekaru 9 Tana Harkar Fim, Jarumar Ta Samu Yabo Daga Bangarori Daban-Daban
Saboda Kwarewarta. Halima Atete Producer Ce Kuma Tana Acting, Ta Kware Wajen Fitowa A
Matsayin Kishiya,
Adadin Kudinta: Jaruma Halima Atete Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Uku A Kudin Najeriya
Naira Miliyan Goma Sha Biyar.

6. Maryam Waziri

Wadda Akafi Saninta Da Laila Ta Cikin Shirin Labarina, I tama Tace Baza’a Barta A Baya Ba,
Domin Kuwa Kuwa Kwararriyace A Kannyood I ndustry, Ta Shiga Harkar Film A Shekarar 2015.
Adadin Kudinta: Marayam Waziri Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Uku Da Hamsin, Wato Naira
Miliyan Goma Sha Bakwai.

5. Hadiza Gabon

Hadiza Gabon

Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Gabon Fitacciyace A Masana’antar Kannywood Wadda Aka Haifeta A Kasar
Gabon, Mahaifiyarta ‘ Yar Gabonce, Mahaifinta Kuwa Dan Nigeria Ne.
Adadin Kudinta: Jaruma Hadiza Gabon Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Biyar, Ato Kimanin
Naira Miliyan 25.

4. Maryam Booth

Maryam Ado Mohammed, Wacce Akafi Sani Da Maryam Booth I tace Tazo Lamba Ta Hudu A
Cikin Jaruman Kanywood Mata Masu Kudi, Maryam Booth ‘ Yace Ga Marigayiya Zainab Booth,
Ba I ya Kannywood I ndustry Ta Tsaya Shirya Fina-Finai Ba Jarumar Tana Shirin Nollyood.
Adadin Kudinta: Jaruma Maryam Booth Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Bakai Da Hamsin
Wato Naira Miliyan Talatin Da Bakwai.

3. Nafisat Abdullahi 

Itace Ta Uku, Asalin Sunanta Nafisat Abdulrahman Abdullahi, Tsohuwar Jarumace, Amma Har
Yanzu Tauraronta Yana Haskawa, Jarumar Kwararriyace Wadda Ta Shafe Shekaru Goma Sha
Daya Tana Harkar Film.
Adadin Kudinta: Jaruma Nafisa Abdullahi Tana Da Kimanin Dala Dubu Dari Bakwai Da Hamsin,
Wato Naira Miliyan Talatin Da Bakwai.

2. Hafsat Idris

Hafsat I dris Wadda Akafi Sani Da Barauniya I tace Jaruma Ta Biyu A Cikin Jerin Mata Masu
Kudin Kannyood, Hafsat I dris Barauniya Ta Samo Sunan Barauniya Ne A Wani Shiri Da Ta Fito
A Matsayin Barauniya, Jarumar Ta Shafe Shekaru 6 A Masana’antar Ta Kannywood.
Adadin Kudinta: Jaruma Hafsat Idris Tana Da Kimanin Dala Miliyan Daya Zuwa Miliyan 3, Wato
Miliyan Hamsin Zuwa Miliyan 150.

1. Rahama Sadau

Jarumace Yar Kasuwa, Kuma Ma’aikaciya, Ta Shafe Shekaru 8 Tana Masana’antar Kannyood,
Ba I ya Jerin Masu Kudin Kannywood Ba, Tana Daga Cikin Kyawawan Jarumai Mata Na Kannywood, I tace Sarauniyar Kannywood. Adadin Kudinta: Tana Da Kimanin Dala Miliyan Uku Zuwa Biyar, Wato Miliyan Dari Da Hamsin Zuwa Miliyan Dari Biyu Da Hamsin.

Wadannan Sune Jaruman Kannywood 10 Mata Masu Kudi A Masana’antar Kannywood. Shine Mene Ra’ayinku Akan Wannan Bincike Namu ?

 

CHECK: Top 10 Kannywood Actresses In 2022

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Ad Blocker Detected

Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Refresh