Babban Mawakin Kasar Niger “Barakina, Zaiyi Manyan Taro a Nigeria Tareda Manyan Mawakan Arewa.
Barakina Zai Zagaya Manyan Jahohin Arewa, Tareda Manyan Mawaka Irinsu DJ AB, ClassiQ, Boc Madaki, Nexcezz BeatZz, Deezell Da Sauransu.
Barakina Ya Kasance Babban maWaki a Africa, Wanda Ya Kasance Yana Bada Wakoki Masu Ma’ana.
Yana Waka Da Yaren Hausa Da Kuma French, Wakokinsa Suna Jan Hankalin Mutane Da Yawa.
Zuwansa Nigeria Zai Kara Alaka Tsakanin Kasar Niger Da Nigeria, Wanda Tarihi Ya Bayyana Nigeria Da Niger Yan Uwan Humane.