Matashin Mawakin Gambarar Zamani Ta Hausa (Hip Hop), Yayiwa Dunbin Masoyansa Alkawarin Sababbin Wakoki. Inda Ya Nemi Addu’o’insu Don Neman Sa’a.
Ya Bayyana Hakan Ne Ta Kafar Sadarwa Ta Instagram:
https://www.instagram.com/p/CVD63ePo-LG/?utm_medium=copy_link
Hakika Wannan Labari Ne Mafi Dadin Ji Ga Masoyan Wakoki Masu Dadi Da Ma’ana. Bash Neh Pha Yana Daya Daga Cikin Maso Bawa Mutanen Duniya Wakoki Masu Dadi Da Ma’ana.
Kasan Cewarsa Matashi Mai Tasowa, Yana Bawa Mutane Da Yawa Mamaki Yadda Kake Kokari.
https://www.instagram.com/p/CVBJvbvIKYd/?utm_medium=copy_link
Wakarsa Wadda Ya Saka Ranar Murnar Yancin Kasa (Nigeria), Ta Kasance Cikin Wakokin da Suka Zaga Lungu Da SaQo.